'kungiyan Hizbullah ta aika da martani na kai hari mai tsauri zuwa 'kasar isra'ila:-Alfijir Hausa
'kungiyan hizbullahi 'karkashin jagorancin sheikh Hassan nasrullah na 'kasar labanoon, sun kai samame na kai harin bazata mai tsauri akan isra'ila, a inda suka kashe jama'ar isra'ilawa sama da dubu 12,000, tare da rushe ma 'kasar na isra'ila muhimman wuraren na ibadun su.
a yayinda 'kasar na isra'ila ta kaiwa wata yanki na GAZA acikin 'kasar palastinu a jiya da daddare harin dai ta afkane kan al'ummar musulmi, a inda yayi sanadiyyar rasa rayukan al'ummar musulmi, ita kuma 'kungiyan na hizbullah na 'kasar labanon ta zama uwa makar biya Domin ramuwar gaiya ga palastinu.
'karshen rahoton na mu ke nan tare da babban wakilinmu Barrister Nuraddeen Isma'eel dake birnin Zaria jahar Kaduna.
Tags:
Labaran Duniya