GERO ARGUN-GUN YAYI BARIN BAKI AKAN TAFIYAR BUHARI MAI SUNA (NEXT LEVEL).

Ni isma'il daga hannun hagu sai mas'udu dan masani Shinkafi  a tsakiya tare da Ruhulllah yola a hannun dama a wajen Taron karawa juna sani da wakilan Ma'asumah sukayi a garin katsina


 @Isma'il Abubakar Idris Katsina.*

A yau ne Asabar 02/03/2019 Wakilan Ma'asuma Nigeria News Update suka gudanar da Taron karama Juna sani dangane da muhimmiyar rawar da dan Media ko dan Jarida ke takawa a Duniya tare da Hadarin da yake fuskanta akan wannan aikin na Media ko Jarida.

Bayan Kammala Mu'utamar rana ta farko (1), sunshirya kaima Sheik Yaqub Yahaya Wakilin 'yan uwa Almajiran Sayyeed Ibrahim Zakzaky, Sheik Yaqub Yahaya ziyara domin neman tabaraki da shawar-warin su Malam dangane da wannan aiki na Media ko Jarida.

A cikin Ganawarda Wakilan Ma'asuma Nigeria News Update suka kaima Sheik Yaqub Yahaya acikin Kawabinsa yana cewa " Tabbas ma'anar wannan Gwamnatin ta Buhari Karkashin Jagorancin A.p.c ya nuna mana cewa akwai Kazamun shirin da suka shirya akan Al'umma Musulmai Almajiran Sayyeed Ibrahim Zakzaky a fadin Kasar nan. Da sunan (Next Level).

A cikin ganawar da Manema Labaran BBC sukayi da wani Malami cikin Malamin  Izala Gero Argun-gun yana cewa " shugaban Kasa Buhari tafiyarmu tazo daya da tashi, domin yanzu Duniya ta rabu gida Biyu (2), 1) Duniyar Shi'a. 2) Duniyar Sunna cewar Gero Argun-gun".  wannan Shine Ma'anar Next Level, Za'aciga da Kashe 'yan Shi'a".

Sheik Yaqub Yahaya ranar Asabar 02/03/2019 da misalin karfe 02:36pm Lokacin da Wakilan Ma'asuma Nigeria News Update suka kaimasa Ziyara bayan tashinsu daga Mu'utamar na karama Juna sani ranar Farko a Markaz Katsina.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post