Garabasar yanda zaku Sayi Data Ta MTN 250MB N100 1GB N200 4GB N1000
Daga Wakilinmu Zaidu Sulaiman Shi'a
Yanda Tsarin yake Ba Kowana Layine yakeyi ba, Sai Layukan Tsofaffin kostomomi ne kadai yakeyi Layinda yakai Akalla Kwanaki 120 Bayakan waya ko kuma ba'a yimasa Recharge ba,
Shine yakeyi Domin sanin Layinka Zaiyi ko bazai yiba, saika hanzarta nemo Tsohon Layinka Na MTN Saika Sakashi Awayarka Ka dannan wadannan Numbobin kamar haka: *131*65*2# Idan zaiyi Zasu Nuna maka Kasanya Kudi,
Idan kuma Bazaiyiba zasu Nuna Maka Bazaiyiba, ta hanyar Sanar Dakai Idan kuma Baka Fahimta ba, zaka iya Turo Da Numberka Ta Hanyar Yin Comment Akasa
Ko kuma Ta hanyar Turo Sako ta Wannan Number Domin Mu Duba Maka 09066633320

Tags:
Yanar gizo