@Isma'il Abubakar Idris Katsina.
A yanzu haka a Filin Samji 'yan uwa Musulmai Almajiran Sayyeed Ibrahim Zakzaky na yankuna garu-ruwa (4) sun hadu a garin Katsina domin Gudanar da gaggarumar Gasar Mauludin Sayyeeda Fatima (S.a) wanda aka saba shiryawa duk Shekara a garin Katsina.
Wanna gasa ta katamar Mauludin Sayyeed Fatima (s.a) Ana gasar ne tsakanin garu-ruwa (4). Katsina, Daura, Malumfashi, Kankiya. Akwai 'yan garin dabai da 'yan Fodiyya da Islamiyyu basu cikin jerin masu gasar Mauludin.
Za'ayi kasar ne akan Fareti da Masu Traffic da Fire Service. Ki biyomu zaku samu cikkaken Rehoto akan wanda yayi na daya da na biyu.
Tags:
Filin Sayyadah Ma'asumah