@Isma'il Abubakar Idris Katsina.
Wannan shine cikakken Rehoton gasar Katama na Mauludin Sayyeed Fatima (S.a) wanda aka kammala a yau Lahadi 17/03/2019 a garin Katsina, wanda garu-ruwa guda Shida (6) suka shiga gasar.
An gudanar da shagul-gulan bikin Haifuwar Sayyeeda Fatima (S.a) tsawon kawanki da-dama a garin Katsina,
wanda garuruwa da dama sukahalar ta kamar : Nijar, Malumfashi, kankiya, funtuwa,Daura da Katsina. Angudanar Shagul-gula kala kasa. Kamar gasar Wasanni, Waka, Musaffar Alqur'ani, Fareti da sauransu.
Gasar Wasanni : Katsina tayi na (1), Daura tayi na (2), Malumfashi tayi na (3).
Gasar Wake : Kankiya tayy na (5), Malumfashi tayi na (4), Maradi tayi ba (3), Funuwa tayi na (2), Katsina tayi na (1).
Gasar Ma'kabala : Malumfashi tayi na (3), Maradi tayi na (2), Katsina tayi na (1).
Gasar Hardar Alqur'ani : Katsina tayi na (1), Maradi tayi ba (3), Daura tayi na (2).
Gasar Faretin girma-mawa ga Sayyeeda Fatima : Malumfashi tayi na (4), Funtuwa tayi na (3), Kankiya tayi na (2), Katsina tayi na (1).
Harisawan garin Katsina bayan sunyi Fareti sun Hada wani Titi da Roun mai hannu 4 tare da mashina na wucewa ga masu Traffic suna bada hannu tare da masu kashe gobara wato Fire Service suna kashe gobara duk a cikin gasar Katamar Mauludin Ssyyeeda Fatima (S.a) aFilin Samji Katsina.
Daga karshe Wakilin 'yan uwa Musulmai Almajiran Sayyeed Ibrahim Zakzaky na garin Katsina, Sheik Yaqub Yahaya yayi Jawabi an rufe.