BREAKING NEWS.


mai Horas da yan wasan kungiyar duniyar real madrid wato zidane ya bayyana cewa lokaci yayi da zai bawa matashin dan wasan tsakiya na kungiyar ta real madrid damar buga wasa akai akai wato BRAHIM DIAZ wanda kungiyar real madrid ta siye shi daga kungiyar kwallon kafa ta man city a watan january
.
toh fans kunason zidane ya bawa brahim diaz damar buga wasa akai akai.....?????.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post