Imam khoemaini Qs' ga mutanen Iran.
Wace irin sallamawace al'ummar qasar iran sukayima imam khoemaini' haryayi masu wannan kyakkyawar shedar a lokacinsa"?
Lallai duk wanda yabibiyi tarihin abinda yafaru zamanin gwagwarmayar imam khoemaini' a iran da yadda mutanen qasarnan suka amsa masa suka tsaya tsayin daka suka bada rayuwar su akan wannan bawan Allah' bazaiyi mamakin wannan kalaman na imam ba' ga al'ummarsa"
Har Allah t yadauki imam khoemaini' zuwaga rahamarsa azzaluman zamanin imam Allah t baibasu damar kashewa ko raunatawa ko yima imam kotonkocin abinda akayima jagoranmu Sayyid zakzaky h' ba"
Amma Imam yasha dauri tsangwama takurawa kala kala' harsaida takaima qasar sa tagagareshi zama yakoma' exile' yatafi gudun hijira iraq' daganan yatafi turkiya' daganan yatafi france' daga france ne yadawo gida har Allah t cikin ikonsa yabada nasara' bayan dawowarsa"
Harsaida takaima ansamu cikin malaman qasar sunziyarci iman lokacinda yake a france sukace ya Imam tsananifa yayi tsanani koza'a iya sassautawa asamu sauqi?
Me imam yace dasu?
"Kurubuto sunayen mutanenda zasu tafiyarda Gwamnati".
Kunjifa kalmar imam.
Haka kuwa akayi' mutanen iran basutaba barin shah yahutaba' shikuma baitaba haqura da zaluntarsuba' harsaida lokacinda Allah t ya'ibarmasa na zaluncin yaqare' sakamakon dauriya da jajircewar mutanen imam"
Ya'yan'uwa masu girma jagoranmu ankashe masa ya'yansa duka' anmasa ruwan wuta' yarasa idonda yake karantardamu' guda dayanda yarage' shima yana fuskantar barazanar rasashi' bashida gida bashida komi nasa anrusa' har maqabartar mahaifiyarsa anbishi achan anrusa' gawarwakin ya'yansa ma baisan inda sukeba"
Almajiransa dadama yarasa' qaribansa' yarasa' yar'uwarsa yarasa' donAllah mukalli kanmu munyi kamada almajiran imam khoemaini'?
Allah taala kagaggauta fitowarsu Sayyid zakzaky H
Tags:
Labaran Duniya