Ⓜ__Yauma Alhamis kamar kowace rana yan uwa musulmi Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (h)Sun Sabunta Muzaharar kiran Asaki jagoransu kamar yadda Suka saba Gabatarwa akowace rana,
__Muzaharar tayau Andakkotane daga Babbar kasuwar [U.T.C] dake Area 10 Garki Abuja,
__yan uwa da daman gaske ne suka halarci wannan Muzahara,
_Ankai muzahar tayau Ankaita Ofishin Jakadancin America [American Embassy],
__Malam Rabi'u Abdullahi Funtuwa Ne yayi Jawabin Rufewa
Anyi Lafiya Antashi Lafiya
___________________
Ma'asumah Nigerian News Updates,
Wakilinmu,
👇🏼
Mahadi Tukur Almizan
Allah ya biya rijalullah
ReplyDeleteIllahy ya rabby
ReplyDelete