ANCIGABA DA GABATAR DA MUZAHARORIN KIRAN ASAKI SAYYID ZAKZAKY [h] AGARIN ABUJA


Ⓜ__Ayau Laraba Yan uwa Musulmi Almajiran Sayyid zakzaky [h] Sun cigaba da Gabatar da Muzaharorin Kiran Gwamnatin buhari Akan tasaki Jagoran harakar musulunci a Najeriya Sayyid Ibraheem Zakzaky h,
__Muzaharar tayau Anfarota daga babbar kasuwar Wuse,
Yan uwa dadama ne suka harci wannan muzahara,
___Malam Rabi'u Abdullahi Funtua ne ya Jagoranci wannan Muzahara,
___Anrufe Muzahara ne a Mahadar Rukunin shaguna Na banex [banex plaza junction],
__Anyi Lafiya Antashi Lafiya.

Ma'asumah Nigerian News Update,
      👇🏼
_Mahadi Tukur Almizan_

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post