Ⓜ_yau Alhamis kamar kowace rana yan uwa musulmi Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky [h],
Sun Sabunta Muzaharar kiran Asaki Sheikh Zakzaky kamar yadda Suka Saba gabatar da ita akowace rana A garin na Abuja,
_Muzaharar tayau Anfaro tane daga gidan man Fort oil dake maitama Abuja,
Sannan Muzaharar tabiyo ta Gana Street ta nufi titin Aguyi Ironsi daganan tadawo human right,
_Dr. Sunusi Abdulqadeer yayi jawabin rufewa tare da Karanta Addu"ar da jagora yabada,
Anyi Lafiya Antashi Lafiya.
Wakilinmu;
_Mahadi Tukur Almizan_