Ⓜ__Yau Talata kamar kowace talata Yan uwa Musulmi Almajiran Sayyid Ibraheem Ya"aqub Elzakzaky [h],
Sun Sabunta Zaga_zangar lumana wadda Suka saba Gabatarwa akowace rana daga Ranakun mako Litinin Zuwa Juma'a,
_Muzaharar tayau dai Anfarata ne daga bakin kasuwar garki dake cikin birnin na Abuja,
Sannan Muzaharar rahawo kan titin Ahamadu bello way,
__Anrufe Muzaharar ne a daura da Gadar Apo wato [Apo bridge],
Anyi Lafiya Antashi Lafiya
Wakilin ma"asumiya
👇🏼
Mahadi Tukur Almizan
Daga Garin Abuja.
Tags:
#FREE_ZAKZAKY