Yauma kamar kowace Juma'a Yan uwa Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (h) Sun Gudanarda GanGamin Kiran Asaki jagoransu Sheikh Ibraheem Zakzaky kamar yadda suka saba Gudanarwa akowace Juma'a a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja,
Gangamin yasamu halartar Almajiran Na Sayyid zakzaky da daman gaske,
Antsaya a harabar babban Masallacin kasa dake garin Abuja wato [Central Mosque] inda Sheikh Muhammad Abbare Gombe Yayi jawabi,
Sannan akayo gajeruwar Muzahara Zuwa wajen Masallacin Sannan Aka rufe Gangamin,
Wakilinmu
👇🏼