ANSABUNTA MUZAHARAR KIRAN ASAKI SHEIKH ZAKZAKY YAU A BABBAN BIRNIN TARAYYA ABUJA,
Ⓜ__yauma kamar kullum yan uwa musulmi Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky [h],
Sun Sabunta kiran Gwamnati akan tasaki Sheikh Zakzaky da take tsare dashi ba bisa ka'ida ba Samada Shekara uku da suka shude,
_Gagarumar muzaharar tayau An yi tane a federal Secteriat Abuja wato [Rukunin ofisoshi da ma'aikatun Gwamnatin Najeriya],
__Muzaharar tayau ta rutsa da wakilan kasashen duniya wato [Ambassadors],
Muzaharar ta rutsa dasu ne adaidai ofishin Ma'aikatar dake kula da harkokin kasashen waje [Ministry of foreign Affairs], inda sukai taro,
_LALLAI SUNGA RIJALU ZAKZAKY,
_Dr.Sunusi Abdulqdeer ne yayi jawabin rufewa,
Anyi Lafiya Antashi Lafiya.
_Wakilinmu daga Garin ABUJA_
_Mahadi Tukur Almizan_