NA ILMANTU A ZAMA NA DA SU MALAM HARUNA ABBAS A GIDAN KASO..


_Inji Sunusi Tudun Jukun zariya

Daga Shafin [M.N.N.U=MA'ASUMIYA]

Dan uwa Sanusi Tudun jukun Zariya, 'Daya ne daga cikin yan uwan da akayi belin su Aranar 12/7/2018. bayan sun kwashe sama da kwana tamanin 80 agidan kaso._

Da farko dai alokacin da mukazo abuja domin strogle muka dauki shatan mota ne daga fudiyya maraba zamuje unitin pontin wajen muzzahara sugar morar mu keda wuya muna cikin tafiya kwatssm sai ga motar jami'an tsaro sai suka tare mu tunda suka gane yan uwa ne duk cikan mu kawai sai suka kamamu sauka tafi damu.

duk yan uwan da suka kama sai suka dunga dannosu cikin motar mu hsr sada suka motar maqil sannan suka wuce damu Sars offis munyi kwana hudu a sars bamu ci abinci ba bayan munyi kwana hudu Arana ta biyar ne aka huce damu kotu daga nan ne aka rarraba mu gidajen yari daban-daban akalla wadanda aka kama mu munkai mutum 400.

Daga nan ne mu aka wuce damu kaba inda su MALAM HARUNA ABBAS SUKE A TSARE. koda aka kai mu Munsha tsangwama awajen jami'an tsaso cikin surutan da sukayi mana wai sunce muna tayar musu da hankali wai malam din ma baza asake shi din ba wai mun cika taurin kai. bayan nan ne sai aka raba mu daki-daki ni aka hadani daki daya da  MALAM HARUNA ABBAS.

A dan zamana da shi na amfanu sosan gaske sannan kuma mukan zauna muyi fira dashi sosan gaske agaskiya malam haruna Abbas yana da son jama'a kuma baya kyamar mutane sannan yana da dadin mu'amala sosan gaske. Anan ne muka kwashe sama da kwana 80 gidan kaso daga nan ne kuma aka bada belin mu sannan akay belin mu mu takwas kowa ya koma gidan sa lami lafiya.

Sannan ina yi wa ALLAH godiya da mun wannan jarabawa irin ta annabi yusuf.
wannan kamy da akai nun insha allahu babu abin da zai kara min sai dakewa da jajircewa akan kwakwarmaya kuma muzahharar #FREE.ZAKZAKY yanzu muka fara babu fashi.
daga kasrshe ina rokon ALLAH ya gwato mana jagoran mu daha hannun azzalumai


DAGA WAKILIN MU MUHAMMAD SADIS TUDUN JUKUN ZARIA

Tare da shafin Ma'asumiya Nigeria News Update

2 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post