'Yan Shi'a kadai ne ke tausayawa Raunanan Ahlus-Sunnah falasdinawa!!



Daga (M.N.N.U)


Tare da Khaddejart Hamza Malunfashi


Ranar qudus  rana ce wadda ake tuna baqin zalumcin da haramtacciyar qasar isra'ila takeyi akan yan'uwanmu musulmi palestine, Ranace ta Nunawa duniya Mufa Bama goyon zaluncin Da danniyar da akeyiwa Al'umar musulmin Palestine.

Ita wannan qasa ta isra'ila ta kasance tana kashe yan'umanmu musulmi,tana masu kisan qare dangi,kisan wulaqanci da kuma kisa akan me uwa da wabi.


Don haka wannan al'amari na palestine ya shafi dukkan wani mai imani da tausayi,amma abin mamaki a qasarmu najeriya yan shi'a kadaine ke tunawa da wadannan bayin allah.


Yan'uwa mu tuna cewa al'amarin musulmi ya shafi dukkan musulmine bawae sae wani bangareba

aqarshe ina kira ga musulmin duniya gaba daya damu taso mu tausaya ma palestine,mu la'anci qasar isra'il da masu dafa masu baya.

*Daga Ma'asumiya Nigeria Malunfashi News

____Khaddejart Hamza___

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post