Daga (M.n.n.u)
Yadda ake hada furar ayabaDafarko zaki samu wadannan abubuwan:
fura
ayaba
yoghourt
suger
peak milk
Dafarko zaki dauki furanki kisa a bulanda,saeki dauko ayaba itama kisa saekim arkadasu a tare su markadu
Bayan kingama saeki juye a kofi,kidauko madarankid a yogourt da suger ki hada ki motse
Hmmm idan kikasha zaki bani labari.
Happy ramadanal kareem
Daga Khadija hamza mlf
Tags:
Filin Girke-Girke