IMAM ALI (AS) YA CE MUTUM (3) ZASU HALAKA!
HAKA KUMA WASU UKU ZASU RAUBATA!
Shin 'Dan uwa ko ka san su waye?
*
Ku Biyonu Mu suburbudo maka zance.
sai ka gani kai awanna (3) kake.
ﺭﻭﻯﺤﻤﺎﺩﻳﻦ ﺻﺎﻟﺢ ﻋﻦ ﺍﻳﻮﺏ ﻋﻦ ﻛﻬﻤﻴﺲ
ﺃﻥ ﻋﻠﻴﺎﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ
ﻓﺎﻝ ﻳﻬﻠﻚ ﻓﻯﺜﻼﺛﺔ
ﺍﻻﻋﻦ ﻭﺍﻟﻌﺴﺘﻤﻊ ﺍﻟﻤﻘﻮ
ﻭﺣﺎﻣﻞ ﺍﻟﻮﺯﺭ ﻭﻫﻮﺍﻟﻤﻠﻚ ﺍﻟﻤﺘﺮﻑ ﺃﻋﻨﺪﻩ ﻣﻦ ﻳﻨﻰ ﻭﻳﻨﺘﺺ
ﻋﻨﻪ ﻩ ﺣﺴﻴﻰ ﻭﺍﻧﻤﺎ ﺣﺴﺒﻰ ﺣﺴﺐ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺍﻝ
ﻭﺳﻠﻢ
ﻭﺩﻳﻨﻯﺪﻳﻨﻪ ﻭﻳﻨﺤﻮﺍﻓﻯﺜﻼﺛﻪ ﻣﻦ ﺃﺟﻨﻰ ﻭﻣﻦ ﺍﺣﺐ ﻣﺤﺒﻰ
ﻭﻣﻦ ﻋﺎﺩﻯ ﻋﺪﻭﻯ ﻓﻤﻦ ﺍﺷﺮﺏ ﻗﻠﺒﻪ ﺑﻌﺺ ﺍﻭﺍﻟﺐ ﻋﻠﻰ ﺑﻔﺺ
ﻓﻠﻢ ﻳﻌﻠﻢ ﺍﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻋﺪﻭﻩ ﻭﺧﺼﻤﻪ؟
ﻭﺍﻟﻠﻪ ﻫﺪﻯﻠﻠﻚ ﻓﺮﻳﻦ ﺳﺮﺡ ﻧﻬﺞ ﺍﻟﺒﻼ ﻋﺔ ﻻﺑﻦ ﺍﺑﻰ
ﺍﻟﺤﺪﻳﺪ : ﺝ : ( 4 )
ﺹ : ( 63 ) ﻁ : ﺑﻴﻦ ﻭﺕ ( 2009 )
Ma'ana Hammad bn Salih yaruwaito daga Ayuba daga Khasim
cewa
Imam Ali (as) ya ce mutum 3 zasu halaka saboda Ni Wanda
yake tsine min da wanda yaji ya tabbatar da
Ana tsine min Bai kyamaci hakan ba da wanda ya dauki
nauyin tsine min shiyasa'ayi shine wanda yakarbi mulki
alokacin wanda akeneman kusanci zuwa gareshi ta
hanyar tsine min
Anafita daga addinin na a gabansa anatauye
nasabata agabansa
Duk domin asamu kusanci agusa
Alhali nasabata itace nasabar annabi (s) addinina
shine addinin annabi (s)
Amma sunfice daga addin annabi domin neman
kusanci ga sarki !
https://maasumiya.blogspot.com
Wasu 3 kuma zasu rabauta
Shine wanda yaso maisona da kuma wanda ya
shayar ko yaciyar da zuciyar sa
Kiyayya tashiga ba'asan yin hakan allah yana
kinsaba.
Kuma allah ne abokin rigimarsa
Allah dai makiyin kafirci ne
To wannan fah sai anbi ahankali
domin bazaiyiwu ba
Zuciya 1 taso masoyi da kuma makiyi alokaci daya ba
Wajibine kodai kaso Imam Ali (as) ko kuma kaso
ka kiyinshi
Makasan sa da makasan matarsa da makasan 'ya'yansa
Bazai ta6a yiwa ba kaso wadannan kuma kace
kanason imam Ali (as) ba
Son imam Ali (as) dai son Allah da manzonsa ne. Hakama
kinsa kin Allah da manzonsa ne.
Ya rage maka ka za6i guda.
Mu kuma imam Ali (as) da 'ya'yansa muke so duk abinda
zaku fada akanmu kufada Munfada ba gudu ba ja da baya
akan sonsa har
abada.
Littafin da za a duba sharhi nahjulbalaga na ibn

abilhadi juz'ina (4) shafi na (63) bugu biyar...
Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999