KO AKWAI DAN NIGERIAN DAYASAN DA WANNAN!??


Shehu Usman Bin Fodiyo ya fada a
cikin littafinsa mai suna, Kitabul Bushira
cewa. "Idan abubuwa suka yamutse,

tsakanin

yayi
yawa, komai ya tabarbare, aka shiga
kunci, yunwa da talauci, fasikanci da zalunci
yayi yawa, to ba za'a samu mafita ba
sai a
hannun babban mataimakin Imam
Mahadi (a.f)
. Sunan sa Ibrahimul Maghrib shine
kadai
zai iya kawo gyara da taimakon Allah
ta hanyar nusshewar jagoransa Imam
Mahadi (a.f). Shin kai mai fafutukar
neman saukin rayuwa ko kasan wannan
Ibrahimul
Maghrib din da Dan Fodiyo yake maka
bushara ???
.
Idan baka sani ba, zo na sanar da kai.
. 1-Shine wanda duniyar kafirci ke
tsoro,
har
suke kokarin ganin bayan sa.
. 2-Shine wanda duk wani azzalumi,
fasiki
da marar gaskiya ke tsoro, har baya
son a ambaci sunan sa.
.
3-Shine wanda Malamai masu ci da addini
suke gaba dashi, har suke kafirta shi,
dayi masa karya da kazafi da
kiran a kaurace masa don kada
al'umma
su fahimci Addinin gaskiya. .
4-Shine wanda sarakuna da masu
mulki
suke tsoron al'umma su fahimce shi,
dan kada su gane yancin su da Addini
ya basu
su bijire musu
In takaice maka zancen
.
5-Shine wanda ganin mutane suna
fahimtar sa, har takai yana da mabiyan da
ba wani
shugaba, sarki ko malamin da yake da
yawan mabiya kamar sa,
. Shine wanda yahudawa, nasarawa,
azzaluman mahukunta, munafukan malamai suka hadu
akansa
amma Allah yana kareshi.
.
Dan uwa Ka gane shi kuwa??? .
6-Shine wanda a cikin shekara aka kashe wa 'ya'ya 6 aka
harbe
shi da matar sa aka kaisu aka tsare da
wasu
daruruwan almajiransa bayan kashe
almajiransa sama da 1,000 da raunata
sama da 1,000 da batar da sama da
700
tare da rusa gidansa, zawiyyarsa,
makaranta, masallaci,
makabarta, kabarin mahaifiya da kaka. .
An sace gawarwaki
an ajiye su sama da watanni 10 an
tone
kaburbura, an binne gawar waki 347
a rami guda ba tare da jana'iza ba, kuma
ba'a raba tsakanin maza da mata, yara
da
manya ba.
.
DANNA DOMIN GANIN FIRARMU DA SHAHARARREN MAWAKINNAN.

An kona da dama da ransu, anci zarafin
mata, an cire musu
hijabi, an yanka wasu, wasu kuma an
harba ne. A yayin kisan ba'a
daga wa yara ba, hatta
jarirai an kashe, an harbi masu ciki, akwai wadda aka harba tayi
ya
fado aka harbi tayin. Kawai don sun
aikata laifin da wannan bawan Allah
ya aikata na cewa
. "BABU HUKUMA SAI TA ALLAH, DUK
WATA
DOKA MUSULUNCI SHINE SAMA, BABU
ABIN BI DAGA
ALLAH
SAI ANNABI. .
7-Shine wanda dalilin
abinda akayi masa, Allah ya fusata ya
rike
komai nasa, gashi yanzu kowa ya fada
fitina !!! .
Wai waye wannan Mutumin da ake ta
magana akansa? Shine .
SAYYID IBRAHIM YAQUB ZAKZAKY (h).
.
Idan kabishi ka rabauta idan kakishi to ka
halaka

. FREE SAYYID ZAKZAKY. 


Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post