A
Azantawar da Wakilinmu yayi da wani mazaunin magami ta jihar zamfara yana gaggawa da rawar jiki.
Yanzu haka mazammu da matammu muna cikin halin gudun hijira
WALLAHI! WALLAHI!! WALLAHI!!! Anacikin Ruwan Sama Barayi Sunka koromu akwai jinjirin da kwana daya da haihuwarsa amma tun daga garin BURAI akayita yimuna Ruwan sama har MAGAMI wadansu ma sunyita Suma tsananin wahalar azumi Don Allah Don girman Allah akawomana Dauki saboda sunce bazasu barmu muyi Nomaba.
YANXU HAKA SUNA CIKIN GARIN MAGAMI
Tags:
Labaran Duniya