Al'amarin Palestine bai takaita Iya Musulmi kadai ba..!!



Daga (M.N.N.U)


     Tare da Mudasir Bara'a Malunfashi


Al'amarin Palestine bai tsaya ga iya musulmi ka dai ba
Duk wani dan adam dake Kokarin  kare hakkin yan adam,  musulmi ko kirista da(ds) waji bine agare mu mu fito dan nuna bakin cikin mu da damuwa kan kisan da akeyi wa yan uwa ahlus sunna Palestine ba dare ba rana wanda haramtacciyar kasar (isra el) kiyi tsawon shekara (60) basu taba juyawa ba
Imam khumai (r t) yai kira ga dukkan al'umma sufito ran juma'ar karshen ramadan don tausayawa Palestine wanda yanzu haka anan kasar sayyid zakzaky(h) ya amsa wan nan kira kuma kowa ne shekara ran juma'an karshen ramadan akan fito agaruruwa daban daban kai harma duniya baki daya to alhamdu lillah bana ma zamu fito ranan juma'ar karshen wan nan wata
 kamar kowa ce shekara don tausayawa palestine
Zamu fito duk da mun san jahiliyya na shirin kisa akan mu amma hakan bai zai kara mana komi ba sai gwarin gwiwa.
    Free Palestine
           Freedom for Palestine
                  Free sheihk zakzaky(h)

Daga ma'asumiyya nageria malumfashi news


 09025745528 whatsapp number namu kuma zaku iya turo mana sako.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post