A yau muna tafe muku da Tattaunawarmu da daya daga cikin matasan nan Wanda Akafi sani da *SHI'AH RAPPERS*, Wannan tattaunawar muce da daya daga cikin Taurarin tafiyar wata NA'IBI HAMMAN
Daga
🌍MA'ASUMIYYA NIGERIAN NEWS UPDATES
.MA'ASUMIYYA - Kana tare da wakilin Ma'asumiyya Nigerian News, Masu sauraronmu zasu so suji takaitacccen tarihinka da cikekken sunanka??
.
NA'IBI HAMAM "To insha Allah Susana Anas Salisu na'ibi amma anfisanina da na'ibi Hamam anhaifeni agarin gusau na jahar zamfara nayi karatun addini azauren kakana wato limamin masallacin juma'a Nabiyu dake tudunwada gusau bayan ankammala ginin fudiyya sainacigaba dakatatuna acan nayi primary a Ibrahim gusau modal primary school nayi secondary school a govment science secondary school gusau daganan naje college of education maru inda ankammala N.C.E ashekarar 2013 atakaice dai kenan insha Allah"
.
MA'ASUMIYYA - Kun fito da wani sabon salo mai cike da tsarin irin na mawaqan zamani, wanda a baya ba a samu wannan cigabanba a tsakanin mawaqanmu ba me yaja hankalinku haka??
.
NA'IBI HAMAM "Kamar yanda kafada tsarin mawakan zamani ahalin yanzu matasa sunfi maida hankalinsu da sauraron wakokin Hausa hip-hop shiyassa mukayi tunanin aiyakamata muyi kokarin isar da sakon harka ta hanyar Hausa hip-hop musamman da jawo hankalin matasan harka karsu bada karfi ga wayancan wakokinna ammawa wayanda idanma kajisu babu wani abunakaruwa acikinsu"
.
MA'ASUMIYYA - Shin ta yaya kuka fara kuma yaya tsarin naku yake??
.
NA'IBI HAMAM - Munfarane Bayan waki'a kuma bamuda wani tsari da Ya shabambam da hadafin harka kamar yanda maulana Allama Almujahid zakzaky yake fadi cewa kowa yabada gudummuwa domin cigaban addini ta hanyar da zai'iya
Munfara ne da nufin bada gudunmuwa ga addini"
.
MA'ASUMIYYA - Kun kauwana kanku zuwa wani adadine ko kuwa aa kuna da tunanin fadadawa zuwa wasu yankunan??
.
NA'IBI HAMAM A'a muhudune kamar yanda akasannmu sedai idan mukaji wasu masu irin fikirarmu acikin yan'uwa mukansamesu muhadu domin mukara inganta al'amarin tahanyar shawarwari
Kuma ahalinyanzuma akwai wasu groups bamukadai bane amma Shi'ah rappers mutun hudune.
Na'ibi Hamam
Abba tj
Haman 4lyf
Shi'ah bullet."
.
MA'ASUMIYYA - To yanzu kunya waqoqi kamar nawa??
.
NA'IBI HAMAM "Ahalin yanzudai munada waka10 wayanda akafitar amma muna da waka kamar 20 a rubuce wayanda bamusamu bugawaba sanadiyyar financial problems.
Wayanda mukafitar.
Free zakzsky
Qudus
nisfu'sha'aban
On the way to zaria
shu'hada1and2
Shaheed kasim
Free zakzaky 2
Imam husain"
.
MA'ASUMIYYA - A ciki waccece ta zama muku kamar bakandamiya ko har yanzu baku tsayar da ita ba??
.
NA'IBI HAMAM "A'a haryanzu bamustayarba, Amma zan'iya cewa On the way to zaria."
.
MA'ASUMIYYA - To ko zaka dan rero mana wasu baituka daga cikinta??
.
NA'IBI HAMAM "😄we treck for imam Husain no going back.
--Oh my life, oh my blood 2you oh Ya Husain,
--Na'ibi Hamam on the beat to tell you something
Akan imam Husain,
--Saiku bude kunn kujini zakusha mamaki.
--They attack imam Husain akarbala wai za'a yaki.
--Wato banu umaiyya yayaennan marasa kirki.
--They have a lot of soldiers duk da makaman yaki,
--They have done what they did duk saboda Mulki,
--Kuma mulkinma na haramun wanda sam-sam basuda hakki,
--Oh people better known that Husaini fa Dan manzone,
Domin shi Dan yar'manzone,
Babansa imam Ali ne,
wato Ali bin abi dalib
.
MA'ASUMIYYA - Kamar yadda ra'ayin masu sauraronku suke fada cewa wakarku ta tattaki no goying back tafi shiga jiki bi'amana ta amsa sunanta ta rapper, Ku yakuke ganin haka???
.
NA'IBI HAMAM "Hakane ko nikaina wakar tana burgeni kobakomi tasamu tsawon lokaci ana nazarinta kuma tasamu aikin masani aikin studio, Wato Wanda yayi editing din wakar"
.
MA'ASUMIYYA - To ko zaka rero mana ita??
.
NA'IBI HAMAM "On the way to zaria itace tattaki no going back itace narerama afarko, Saivdai rerama nisfu sha, aban"
.
MA'ASUMIYYA - Ok to a rerro mana Nisfu Sha'aban din?
.
NA'IBI HAMAM "Through out my all life
I will be greatfull to you
Oh my lord you bless me
With best true.
--Nisfu sha'aban oh my brothers and sisters,
Let's come together and
Celebrate the bless day.
--Nisfusha'aban is the birthday of imamu
Sayyid zakzaky and Sahibuz zamani na'ibi Hamam on the beat to
Celebrate to all Muslim
Ummah let's come and jublete.
--Saiyyid zakzaky yau yanada 66 yrs he spend all yrs duk yana ibada
--he always told us muyitayin ibada,
--we say Happy Birthday kagaji ibada,
--Ga zainul abidin sarkin ibada."
.
MA'ASUMIYYA - Zuwa yanzu wadanne nasarori kuka fiskanta??
.
NA'IBI HAMAM "Muna samun nasara wurin isarda sakon harka ga yan'uwanmu gayu (Amawa) domin yanzu hakama akwai wata kungiya ta gayu mesuna AREWA SOCITYS yangarin bauci munyi wakar maulidin imam Ali dasu kuma wani abun burgewa wlh yanda yafadi darajjojin imam Ali Zakace brother ne.
Kuma har gasar wakar maulidin manzo S.A.W
Munkashirya a sokoto
Harsaida mukayi magana da su shahid kasim sunka karfafamu sosai amma sanadiyar.
Pinancial problem. Baisamu yiyuwaba amma yanacikin tsarinmu a nan gaba."
.
MA'ASUMIYYA - To ko kun fiskanci kalubale daga 'yan uwa ko gida lokacin da kuka fara??
.
NA'IBI HAMAM "A'a bawani kalubale yan'uwa sunyifarin ciki da irin wannan salon wakar damukafito dashi.
Harma munsamu karfafawa daga malammanmu da iyayenmu awuraren frogram da dama."
.
MA'ASUMIYYA - Wanne kira kake dashi ga 'yan uwanka Mawaqa Musamman na bangaren Harka Islamiyya??
NA'IBI HAMAM "Allah yakara fasaha kuma yabamu ikon amfani da kyawawan kalamai acikin wakokinmu Kuma Inatunatar damu Hadafinmu dayane neman yardar Allah.
Allah Ya sakama Abba da alakhairi."
.
MA'ASUMIYYA - Wanne kira kake dashi ga masu sha'awar zama mawaqa anan gaba??
.
NA'IBI HAMAM "To ina yimusu fatan Allah yabasu nasara domin sushigo cikin falalar da Allah yatanadarwa wanda Ya wake Manzonsa s.a.w. da a'immatul ma'asumin."
.
MA'ASUMIYYA - Me zakace ga wannan Shafi namu na Ma'asumiyya Nigerian News??
.
NA'IBI HAMAM "Allah yasaka muku da alkhiri yakareku daga dukkan sharrin makiya kuma muna fahari daku domin munasamun muhimman tarihin yan'uwanmu da labarun yau da kullun.
Allah yasaka da BULLET bihaki Fatima wa abiha."
.
MA'ASUMIYYA - To ko za a danyi mana ko baiti biyu a shafin Ma'asumiyya??
.
NA'IBI HAMAM "😄😄ma'asumiya update news,
Yan harkane kuma journalist,
Munasamun update news,
Ya Allah kabasu corregis,
Agurin aikinsu na jounalis..😄😄"
.
MA'ASUMIYYA - Yanzu wace hanya kuke da ita domin Samar da matasa masu irin wadannan irin wakokin naku domin rerawa a zamanance da kuma kula da yayinsu da akeyi??
.
NA'IBI HAMAM "To a yanzu dai babu amma acikin wayanda mukasani muna kokarin shirya wani tsari wanda zai hadamu wuri daya domin muyi akintare domin yasamu inganci.
Akwai kamar group 5
Wanda mukasan dasu.
1-anty bad boyz
2-shi'ah rappers
3-haidar family
4-awereness squard
5-deen stars
Kuma munafatar samun wasu dazasu bada gudummuwarsu ta wanna hanya kofa abudetake zasu iya samun daya daga cikinmu domin shawara."
.
MA'ASUMIYYA - Minene kiranka ga gwanati akan tsare jagora Sayyid Zakzaky (H)da take bayan zaluncin da taimar??
.
NA'IBI HAMAM "Munakira ga Azzalumar gwamnati da tabi umarnin kotu tasako mana jagoranmu domin shine gatanmu.
Munshirya mutuwa da kamu tiyagas dadukkan zaluncinsu shirye muke akan MALAM
We never live Abuja on till zakzaky...
New song from
She'ah rappers"
.
MA'ASUMIYYA - Minene Fatanka anan gaba ko wani abu da kake so na tambayeka wanda ban tambayeka ba??
.
NA'IBI HAMAM "Fatana musamar da Studio domin yanzu shine kawai abunda kedamunmu.
Da munada studio 😄😄
Da ansha waka."
.
NA'ASUMIYYA - To Mun gode.
.
NA'IBI HAMAM - Nima nagode
.
Ma'asumiyya Nigerian News
Tare da Wakilinmu
Salisu Umar Mazajen Zakzakyya
08021395846cewar
Tags:
Filin Mawaka
Allah ya albarkanci wannan shafi mai albarka
ReplyDelete