🌎Ma'asumiyya Nigerian news update
daga wakilinmu Auwal Adam Sidi zaria
Dasunan Allah me rahama mejin qai tsira da Aminci su tabbata ga Annabin farko da karke kasa Alihinsa na gidansa da sahabbansa managartu, Yan uwa
Wannan rubutu zanyishine Akan yan uwana na qasata nageria Akan haryanzu wasu basu fahinci zalincin da wannan gwamnati tayima sayyeed zakzaky ba Sabo da wannan Al-umman haryanzu basu taba gane wanan Abu daya faru da yan uwa musulmi Almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky ba.
Kamar yanda ka sani yau kimanin kusan shekara biyu da wasu watanni mahukuntar kasannan yan ina da kisa suka yi kisan kiyashi akan wanda ko bulala basu rike dashi a hannunsu wadansu mutane sai suce wai su suka ja dunda suka tarewa shugaban sojin kasar nan hanya sabo da tsaban rashin mahimmancin rai na dan Adam,
Acikin al-umma wani yace yana farin ciki da hakan. Wani kuma yace gaskiya abun da akayima mutanannan baidaceba, Kadaiji maganganu iri iri daga bakin mutane.
To yanzu misali anan shine sunyi kisa Ankona mutane da ransu Aka harbi yara da iyayansu sannan aka rusa gidan shugaban nasu sheikh ibrahim zakzaky! aka harbeshi dashi da matarsa' kuma aka kamasu ana tsare dasu bisa zalunci aka kashe mai 'ya'ya guda uku Agabansa sannan Aka harbi matanshi Agabansa sanna aka kashe masa Almajirai sama da dubu wadansu aka kaisu gidan yari wasuma ba'asan inda sukeba.
Kalubale gareku tare da 'yar tambaya ta anan! idan Kaine aka ce ka tare hanya to shi wanda yike kabari shima ya tare hanyar ne da har za'atonosa shima ayi masa izgili mafi muni domin wadansu masu rai sun tare hanya ? Domin kuwa harsu ba'abariba an tonesu anfito dasu waje wai duk sabo da tare hanya.
~sahannu~
Barrister Nuraddeen isma'eel
Tags:
Game damu
Thanks for sharing, nice post! Post really provice useful information!
ReplyDeleteFadoExpress là một trong những top công ty chuyển phát nhanh quốc tế hàng đầu chuyên vận chuyển, chuyển phát nhanh siêu tốc đi khắp thế giới, nổi bật là dịch vụ gửi hàng đi đài loan và dịch vụ gửi hàng đi canada uy tín, giá rẻ