Da sunan Allah mai rahma mai jinkai
Kamar yadda muka kawo muku darasi na daya Acikin darasin mu NA AHKAMUL ISLAM yauma gamu tafe da na biyu Wanda Ni MUDASIR BARA'A MALUNFASHI ke kawo muku daga Shafin
Ma'asumiya Nigeria News updates
Zamu tashi inda muka tsaya2) taklidi shine aiki da fatawar mujtahidi. Ya wajaba mujtahidi ya zama:-
* namiji baligi
* mai hankali
* mumini
* Rayayye
* mai kyakkyawan mahaifa (ba Dan zina ba)
* adali(shine Wanda yake aiki da wajibai kuma yake barin haramun)
* ya kasance mafi sanin (ilimi) azamanin sa
3) ya wajaba akan mukallafi ya koyi mas'alolin da take haduwa dasu ko yaushe
2.NAJASA
Acikin su akwai mazaje wayanda suke da tsafta kuma allah yana son masu tuba da tsarki" (suratul tauba aya ta 108)
Tsafta tana daga cikin imani
Angina musulunci akan tsafta
In allah ya kaimu sati mai zuwa zamu tashi
4:-bawali da Qa'idar sa
Insha allahu muhadu akaro nagaba
Allah ya gaggauta gwato mana maulanmu sayyid(h)
Allah ka taimaki sayyid aduk lamuran shi
~Sa hannu~ Dan masani
Amadadin Editor Nura Isma'eel Baba
Ma'asumiya Nigerian News Updates
Tags:
Ahkamul islam