Acigaban da mukeyi wajen yi muku rubutu Akan NAJASA yau munzo kan darasi na uku Wanda Ni Mudasir bara'a Malunfashi nake Rubuta muku
Daga shafin Ma'asumiya Nigerian News Updates*
Zamu tashi inda muka tsaya4.a&b) BAWALI DA GA'IDI:- Idan sun kasance daga mutum ko kuma dabba wadda aka haramta cin namanta idan ita wannan dabbar ta kasance tana da jini mai gudana (ta yadda idan aka yan ka yanka jijiyar wuyanta jini zai fito mai tun kudo wa ) bahaya Na tsuntsu baya daga chikin najasa koda ya kasance naman sa haramtacce ne,!!!
C,D&E) maniyyi matacce da miniyyi Na daga mutum ko dukkan dabba wadda take jini mai gudana najasa Ne,
Banda jini Wanda ya ragu a abin yanka , shi mai tsarki ne, (jinin da ya ragu) abayan ya fita daga dabba gwargwadon yadda ya saba Fita,
F&g) kare da alade na tudu:- da kuma duk abin da ya dangance su Na daga gashi kashi akaifa da wani abu da ya fito daga jikinsu da fukkan dan'gin su,
H) KAFIRI:- Kafiri najasa ne da dukkan jikin shi da danshin sa,
kafiri shine Wanda yake musun samuwar (allah ma halicci) ko kuma yake shirka (ya hada allah da wani) ko kuma yake musun (annabcin cikamakin annanabawa S A W W), ko kuma yake musun larura daga larirorin addinin musulunci, "
kamar, sallah, da azumi,
Wa sallallahu ala Muhammad wa alihi ɗayyi binat tahirin (a.s)
Sati na sama zamu tashi a darasi na hudu zamu tashi
Akan najan santuwar giya insha allah"""
~Sa hannu~ Dan masani
Amadadin Editor Nura Isma'eel baba
Ma'asumiya Nigerian News Updates
Tags:
Ahkamul islam