No title

SHEDAN MARUDIN DUNIYA KUMA MAKIYI A LAHIRA

SHIN KO KUN SAN HAKA.......?????.
Ma'asumiya Nigeria

Daga shafin:- MAASUMIYA NAGERIAN NEWS UPDATE'S

Shedan marudin duniya kamar yadda Allah yake cewa:-

" ALAM AAHAD ILAIKUM YA BANI ADAMA AL-LAH TA'ABUDUS-SHAIDAN, INNAHU LAKUM ADUWWUN MUBIN ."
Shedan shine mahassadi na farko gareka ya kai mai karanta wannan rubutu nawa.
Ya kamata ka hankalta ka ko mawa fadin Allah yanda yake cewa :-

" WA'ANI'I BUDUNIY HAZA SIRADUM-MUSTAKIM ."

Yakai dan Adam, bayan ka fitunu da fitina irin na shaidan sai Allah yace ka bi shi da yakini da kuma abinda Manzonsa (S.A.W.W) yazo da shi a gare ku.
Shaidan babban makiyine a garemu, kuma ranar lahira idan Allah ya tambayeka mai yasa kayi kaza na (ZUNUBI) zakace sharrin shaidan ne ya Rabbi. Sai shaidan yace ka gannine? Sai kace, a'a.
Sai yace, dama kana da niyya, ni kuma na karfafaka ka aikata. Kawai shine.
Allah yasa mu dace.

Daga wakilinmu (MAHADI MUHAMMAD ALJAFARY)

09064637993)16/3/2018.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post