🌎MA'ASUMIYYA NIGERIA NEWS UPDATE
wannan shafi mai girma da daukaka tana sanar da duk wani 'member' nata, walau ma aikacin sune kokuma masoyin wannan shafine. Suna sanar daku cewa wannan shafi sakamakon jinkiri da akaji su kwana biyu, na wastomaku shirye-shiryen ta! Abinda zamuce anan shine mun dan gabatar da wata aiyuka ne na gyare-gyare na daga shafukanmu' to amma yanzu komai yayi ranbadau zamuci gaba da kawo maku shiryen mu kamar yadda akasaba na yau da kullun, tare da kuma sabbin stari na ci cigaba da wannan shafin tasamu.
Bugu da kari wannan shafi mai suna Asama zata fara aiki ne aranar laraba Wanda yayi dai da goma ga watan rajab, abisa irga na msulunci Wanda yayi dai-dai da irga na watan bature 26/3/2018. Insha Allah zaku fara ganin rubutun wannan shafi yana 'update' lokaci bayan lokaci, kamar yanda abaya masoyan wannan shafi suka saba suna gani.
Daga bisani kuma muna duk wani masoyin mu fatan alheri na kasancewar sa mai bibiyan dukkanin aiyukan mu takowani marhala, muna godiya kwarai da gaske Allah (SWA) yayi mana muwafaka yasa mufa dukkanin aiyukanmu cikin nasara da kuma sa'a.
Wannan itace muhimmiyyar sanarwa daga gwarziyan shafinnan wato ma'asumiyya Nigeria news update, Allah yakara hada kanmu Yakuma bamu babban rabo anan gida na duniya dakuma gida madauwamuwa.
Munama ma aikatan mu da jajil cewa wurin bada gudun mawar su Dari bisa Dari, don ciyar da wannan harkar tare dakuma sauke nauyin dake kanmu. Kuma ma aikatan mu maza da mata nakowani gari Wanda muka saku a mastayin wakilan mu muna kara kira tare da jan kunni kada mu kawo rahoto batare da lallai munsamo ingancin labarin ba. Sai mun tace mungani dun kada labarin yakasance kanzon kurege, wannan shafi mai suna Asama nan zata dakata da wannan sanarwar nata Allah yayi mana agaji ya ilahi.
Sahannu
Barrister Nuraddeen isma'eel 'editor master'
27/3/2018
Tags:
Game damu