Kwarai kuwa KALAMAN so dadin ji garesu
DAGA SHAFIN MA'ASUMIYA NIGERIA NEWS UPDATES
Tabbas, jiya na kwana na tashi ne cikin farin ciki sakamakon kalaman so da saurayina ya turo min ta (inbox).
Muyi tarayya da ku sisters cikin wannan kalaman da ke biye;
A=Abin qaunata.
B=Burin zuciyata.
C=Cancantarki na duba.
D=Dausayin rayuwata.
E=Excellent baby.
F=Farin cikina naga ina tare da ke.
G=Gadon ni'ima.
H=Hasken ruhina.
I=I love you.
J=Jininki ya gauraya da nawa.
K=Kifiyar da ta kafu kan qahon zcyt.
L=Lambun rywt.
M=Mu kasance tare cikin....
N=Ni'imar Allah.
O=Oh my lady!
P=Please, ki tausayawa rayuwa ta.
Q=Qaunarki ta cika zuciya ta.
R=Rayuwarki ita ce tawa!
S=Sonki shine ruwan sha na.
T=Tauraruwar 'yam matan Harka (Islamiyyah).
U=Uwar sanyin idanuwanmu.
V=Very nice girl!
W=Wah habeebatee !
X=Xabin da Allah ya yimin.
Y=Yes,
Z=Zama da ke shine babban burina!
Lalle wadannan kalamai sunyi matuqar tasiri cikin zuciyata, sai nake gani kamar babu wata mace kama ta.
Ko rintse idanuwana nayi ba kalmomin da ke bayyana cikinsu sai wadannan kalmomi na abin qaunata.
Daga wakilanmu na Bauchi Zone.
Tare da (Mejiddah Usman) !!!
Tags:
Kalaman Soyayya