Tura zuwa ga Abokkanka..
@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
↝Mizanin gane Sallar ka tana karbuwa.....
↝Yazo cikin Littafin Biharul Anwar, Mj na 82, Shafi na 198. Imam Jafar As-Sadiq (As) yake cewa; "Idan mutum yana so ya gane Sallar sa tana karbuwa ko bata karbuwa, ya saka ayyukansa a mizani ya gane shin Sallolin da yake yi suna hana mishi aikata aiyukan sabo? Idan suna hanawa to, sallolinsu suna karbuwa."
SHARHI
╰➝➝➝
↝Yan uwa lallai, mu kula da sallah ta ko wanni janibi domin ita ce maganin wanke duk wani aikin sabo. Da sallah ne ake gane karbuwar dukkan ayyuka.
KARANTA WANNAN:- Yan uwan Juna da basa rabuwa..!
↝Shi yasa ma tazam 'Aazamul ibadat' domin matsawar bata karbuwa, zai zam dukkan ayyukan ka ma baatattu ne.
↝Allah ya datar damu, ya mana tagomashi da fitowan su Sayyid Zakzaky (H).
ᕙ(⇀Bιπ 卄α尺ουπ 丂ιᎶαυ↼)ᕗ
Tags:
Makaranta