Ina Jagoran mu, Kuma A wane Hali yake??... Tambaya da Amsa.



➝Kullum abubuwa dagulewa suke kara yi, kuma hakan na faruwa ne sabila da kawai jagora baya kusa damu.

 ➝Ya abin zata kasance kenen, inda harbin da akai wa Malam (H) ya shahadan tar dashi? Yaka mata mu san abinyi.

➝Bafa wasu yan kasa ne cen daban zasu zo su kwato mana jagoranmu ba, don me zamu wofantar da kawukanmu muyi shiru?

➝Banga rayuwa ba matuqar mai saita ni baya tare dani, taya kwakwale masu rauni zasu juri kasance wa ciikin bautar Allah na gaskia ba tare da mai saka su kan hanya ba?

➝Ko wannen mu ya ji kuma ya nuna a aikace, bazai gushe ba yana nemawa jagora yanci har sai bayan ba ransa, muji cewa inda azzaluman nan zasu kashemu a kara tada mu, ai mana hakan har sau Milliyan bazamu sare ba.

➝Domin mu ibada muke, komi muna tafiyar dashi ne kan tafarkin addinin Allah, me yasa zamu tsoraci koma wa ga Allah, alhali munsan muna da yaqini kan makomarmu?

➝Ban taba ji! daidai dana sekon daya cewa; inna mutu bazan shiga aljanna ba kullum da an anbaci mutuwa to, gida na na aljanna ke fado min a rai.

➝Shahidanmu abin koyi ne domin yawancinsu, zaka ga mutum an harbe shi yayi shahada amma fuskarsa fal cike da murmushi da annashuwa. Kunsan menene suke gani yayin zare rayukansu?

➝Ba zai taba yiwuwa wanda aka zo zare ransa kuma ake nuna mai makoma a cikin gidan wuta ka ganshi yana murmushi ba. Hasali ma fitar ransa zai zam abu mai radadi kwarai ta yadda zaka gansa cikin firgici da dimuwa.

➝Mu gane mu hankalta, mu jajirce wajen neman yancin jagora da dukkan Musulman duniya.

#Zakzaky da Allah ya dogara kuma shi zai kareshi a duk inda yake#

➝Allah ya kwato mana su a hannun wadannan fasiqai, fajiran mutane cikin izza da nisan kwana. Allah ka saka mu masu biyayya gare su da neman kusanci gareka.

     ᕙ(⇀Bιπ 卄α尺ουπ 丂ιᎶαυ↼)ᕗ

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post